Kabeji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kabeji
mata na Saida kabeji
kabeji da kokumba
gonar kabeji
kabeji
ɗan dako ya turo kabeji a baro
ana noma a gonar kabeji
wata mata na ɗibar kabeji a gona
yankakken kabeji
lalataccen kabeji
kabeji a kwano

Kabeji a turance (Cabbage), na ɗaya daga cikin kayan lambu da ake amfani da shi a cikin abinci kuma anyi ittafaƙin Kabeji yana kunshe da sinadarin gina lafiyar mutum, Kabeji yana da matuƙar farin jini a cikin abinci domin yana ƙara haskaka abinci, duk da Kabeji ana cin shi da ƙuli ba dole sai cikin abinci ba, sannan akwai masu cin shi ɗanye akwai kuma masu cin shi dafaffe.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Musa, Aisha (19 July 2019). "Hanyoyi 5 da za a iya amfani da ganyen Kabeji wajen maganin wasu manyan cutuka". legit hausa. Retrieved 5 July 2021.