Hajara Muhammad Kabir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kabir Hajara Muhammad)
Littafin "Northern Women Development"

Hajara Muhammad Kabir marubuciya ce daga arewacin Najeriya. Itace ta rubuta sharharren littafin "Northern Women Development" a shekara ta 2010.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]