Kaji
Kaji dai wasu nau'in tsuntsaye ne dake rayuwa a kasa wato inda mutane suke saɓanin wasu tsuntsayen dake rayuwa a sama. kaji dai ana kiwata su ne domin amfani da su walau a saida a sami riba ko kuma a yanka a ci. [1]
ire-iren kaji[gyara sashe | gyara masomin]
Aƙwai ire-iren kaji 1. Kaza wato mace kenan 2. Zakara wato namiji
Kalolin kaji[gyara sashe | gyara masomin]
1. Kajin hausa 2. Kajin turawa.
Afanini naman kajin[gyara sashe | gyara masomin]
Naman kaji dai masana sunyi ittifaki yana kunshe da sinadarin protein wanda ke taimakawa wajen karin girman dan`adam
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-01-17. Retrieved 2021-03-14.