Kalaripayattu
Appearance
Kalaripayattu (IPA: [kɐɭɐɾip:ɐjɐt:ɨ̆]; kuma aka fi sani da Kalari) fasaha ce ta yaƙi ta Indiya wacce ta samo asali daga Kerala, jiha a gabar tekun kudu maso yammacin Indiya a cikin karni na 11-12 AZ.[1]
Nazari
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.