Kampala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kampala.

Kampala birni ne, da ke a lardin Kampala, a ƙasar Uganda. Shi ne babban birnin ƙasar Uganda kuma da babban birnin lardin Uganda. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 3,125,000 (miliyan uku da dari ɗaya da ashirin da biyar). An gina birnin Kampala a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Issa.