Kampala
Appearance
Kampala | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Uganda | ||||
Region of Uganda (en) | Central Region (en) | ||||
District of Uganda (en) | Kampala District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,680,600 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 8,892.06 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 189,000,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Victoria (en) | ||||
Altitude (en) | 1,190 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Central Region (en)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Lord Mayor (en) | Erias Lukwago (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kcca.go.ug |
Kampala itace ce babban birnin ƙasar Uganda kuma birnin mafi girma a kasar Uganda. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017 jimillar mutane 3,125,000. A yanzu akwai kimanin mutum 1,875,834 (2024).[1] An gina birnin Kampala a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Isa. Birnin ya kasu zuwa yankunan siyasa guda biyar Yankin Kampala ta Tsakiya, Yankin Kawempe, Yankin Makindye, Yankin Nakawa, da kuma Yankin Rubaga.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kampala Road, Habitat, Uganda
-
Kololo Hero Monument
-
Wani mutum yana tsallaka titi da ke sa a downtown, Kampala
-
The Saint Denis Monument
-
Kampala
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ "Kampala (City, Uganda) - Population Statistics, Charts, Map and Location". www.citypopulation.de. Retrieved 2024-01-16.