Jump to content

Kampong Bukit Udal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kampong Bukit Udal
Kampung Bukit Udal (ms)

Wuri
Map
 4°43′46″N 114°39′00″E / 4.7294°N 114.6501°E / 4.7294; 114.6501
Ƴantacciyar ƙasaBrunei
District of Brunei Darussalam (en) FassaraTutong District (en) Fassara
Mukim of Brunei Darussalam (en) FassaraMukim Tanjong Maya (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,306 (2016)
• Yawan mutane 100.46 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 13 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo TD2341
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tutong_16-04-2023_20
Kampong Bukit Udal

Kampong Bukit Udal ƙauye ne dake a yankin gundumar Tutong, Brunei, yana da kimanin 11 kilometres (6.8 mi) daga gudumar Pekan Tutong . Tana da fadin 13 square kilometres (5.0 sq mi) ; tana da yawan jama'a 1,306 a cikin 2016. Yana ɗaya daga cikin ƙauyuka tsakanin Mukim Tanjong Maya, mukim a gundumar.

Kayayyakin aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Makarantar firamare ta Bukit Udal ita ce makarantar firamare ta kauyen. Har ila yau, tana da filin wasa tare da Makarantar Addini ta Bukit Udal, makarantar ƙauyen don matakin farko na ilimin addinin Musulunci na ƙasar.

Masallacin Kampong Bukit Udal shine masallacin kauyen. An gina ta a shekarar 1995 kuma tana iya daukar masu ibada 200.