Kamu da tsarewa ba bisa ka'ida ba
![]() | |
---|---|
legal concept (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
human rights violation (en) ![]() |
Amfani wajen |
extraordinary rendition (en) ![]() |

Kamu da tsarewa ba bisa ƙa'ida ba Kusan duk mutanen da aka kama ba bisa ka'ida ba ba a ba su bayanin dalilin da ya sa aka kama su ba, kuma ba a nuna musu wani sammacin kama su ba. Dangane da mahallin/wajen zamantakewa, yawancin ko mafi yawan mutanen da aka kama ba bisa ka'ida ba za a iya tsare su ba tare da izini ba kuma ana iya ɓoye su ta yadda danginsu, abokan hulɗa, jama'a baza su iya ganin su ba da kotunan shari'a .