Jump to content

Kamun Kunu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kãmu wato koko wani abu ne da ake yin shi da gero ko dawa ko dauro. Ana amfani da dukkan su wajen sarrafawa a yi kamu da su. Kuma akan sarrafa su masamman kamun gero a kan yi kunun zaki da shi. Akan kuma sarrafa shi zuwa kunun tsamiya. Kamun dawa kuma an fi ma yara amfani da shi musamman. Yaron da ya kai lokacin yaye.[1][2][3].

  1. https://www.yaurimedia.com.ng/2019/01/gero-gargajiyance-b.html[permanent dead link]
  2. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html
  3. "Recipe: How To Prepare Hausa Koko At Home". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-05-10.