Kanajeji
Appearance
Kanajeji | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Kanajeji dan yaji wanda akafi sani da kanajeji, shine wanda yayi mulki na 13, a kasar kano da kuma lokacin garin zazau.ya ga da gada shekara ta 1390-1410,kamar dai babansa.kanajeji mutum ne wanda salon mulkinshi ya ta akala akan yake-yake,da kuma jahadi na addini,yakasance inda ya dauki tsawon lokaci yana yaki da zazzau da kuma umbutuinda ya samu nasara ga duukan biyu ya kwace umbutu bayan karawa hudu ,zazzau kuma sau biyu[1]
Asalin shi
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance da ga sarkin farko na kano Ali yaji dan tsamiya da kuma aunaka .wa inda suka gaji babanshi sun hada da kawun shi muhammadu bugayya,inda yasamar da zaman lafiya bayan mutuwar mahaifin shi a shekara ta 1390[2]