Jump to content

Kantun Gana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kantun Gana yana daga cikin abubuwan makulashe da ake aci, wanda ake yinsa da gyada da sukari. Galibi abubuwan makulashe Wanda ake kirkiran su domin suzama abin marmari, musamman ga yara kanana.