Kanya
Kanya | |
---|---|
| |
Conservation status | |
![]() Least Concern (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Ericales (en) ![]() |
Dangi | Ebenaceae (en) ![]() |
Genus | Diospyros (en) ![]() |
jinsi | Diospyros mespiliformis A.DC.,
|
Kanya (Diospyros mespiliformis) wata bishiya ce da take da launin Koren ganye ajikinta. Tanayin 'ya'ya sannan kuma dabbobi da mutane sunashan 'ya'yanta. Wata tanayin 'ya'ya sau daya ashekara wata kuma sau biyu, 'ya'yan kanyi ja aduk lokacin da suka nuna. Anasamun bishiyar kanya acikin gonakai da kuma dajika.