Jump to content

Kanzo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

idan bahaushen mutum yace ƙanzo yana nufin abunda yayi saura akarshen tukunya, kamar: tuwo, shinkafa, dambu, fate da dai sauransu