Jump to content

Kapitaï and Koba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kapitaï and Koba

Wuri
Map
 9°52′34″N 13°30′54″W / 9.876°N 13.515°W / 9.876; -13.515
Labarin ƙasa
Bangare na German West Africa (en) Fassara da German colonial empire (en) Fassara

Kafitai da kobai Wanda aka fi sani da Kabitai da coba[1] Wanda wuraren guda biyu wani wuri ne a yankin arewa ta gamma, inda yazama sansanin yan mulkin mallaka a shekarar 1884 zuwa 1885. Suna iyaka da kogin pongo da a kudancin Senegal da gambiya a kasar guinea ta zamani.Shugaban mulkin malaka na yankin shine Dembiah[2] [3]

Ra'ayin kasuwanci na Friedrich Colin’s

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutumin garin Stuttgart ya kasance yan kasuwanci a yammacin arewa tin shekarar 1870, a yammacin africa Wanda ya hadu da Senegal da gambiya, ya cigaba da kasuwanci sa a dabyawun faransa a shekarar 1882,daga bisani kasar faransa ta tabatar da malakar wurin, duk da bats nuna cikaken ikonta ba a wurin, daga bisani ya yanje hudarshi da yan faransa, duk da cewa baisamu goyon bayan dutcher ba [4]






  1. Heichen, Paul, ed. (1885). "Afrika: Erforschungsgeschichte". Afrika Hand-Lexikon. Vol. 1. Leipzig: Gressner & Schramm. pp. 39ff.
  2. Deutschlands Kolonien – Erwerbungs- und Entwickelungsgeschichte, Landes- und Volkskunde und wirtschaftliche Bedeutung unserer Schutzgebiete
  3. Totzke, August (1885). Deutschlands Kolonien und seine Kolonialpolitik. Minden: Bruns. pp. 229ff. Retrieved 17 February 2019.
  4. Townsend, Mary Evelyn (1921). Origins of modern German colonialism, 1871-1885. Columbia University. p. 149. Retrieved 15 February 2019