Karene Agono

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Karene Agono
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Karene Agono (an haife ta a watan Fabrairu a ranar 25, a shekarar alif 1991)[1] 'yar wasan judoka ce[2] wanda ke fafatawa a duniya 'yar ƙasar Gabon ce.[3] Ita ce ta samu lambar tagulla a gasar cin kofin Afrika.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Karene Agono Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 28 May 2018.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Karene Agono Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 28 May 2018. "AGONO WORA Karene / africajudo.org" . www.africajudo.org .
  3. "AGONO WORA Karene / africajudo.org" . www.africajudo.org .
  4. "Karene AGONO WORA / IJF.org" . www.ijf.org .
  5. "JudoInside - Karene Agono Wora Judoka" . www.judoinside.com .