Karni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ƙarni wannan kalmar na nufin lokacin da akayi abu walau mai daɗi ko akasin haka. A turance ana kiranshi da Century.[1]

Misali[gyara sashe | gyara masomin]

  1. A ƙarnin Sarkin da ya rasu munfi jin daɗi a ƙasarmu.
  2. Ƙarnin Sarkin Kano mai rasuwa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.