Kasba
Appearance
Kasba | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Gari ne da yake a Yankin Purnia dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar ta 2011 Garin yana da jumullar mutane 30,421.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.