Kashe-kashen jirgin ruwan Larnaca

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentKashe-kashen jirgin ruwan Larnaca
Iri harin ta'addanci
Kwanan watan 25 Satumba 1985
Wuri Larnaca
Adadin waɗanda suka rasu 3

Kisan Larnaca jirgin ruwa wani harin ta'addanci ne da ake zargin magoya bayan kungiyar 'yantar da Falasdinu ne a Larnaca na kasar Cyprus a ranar 25 ga Satumba, 1985, sannan suka yi taho-mu-gama da 'yan sanda na tsawon sa'o'i goma