Kasuwar Kantin Kwari
Appearance
Kantin Kwari Kano Wacce aka sani da Kwari Market Kasuwa ce, wacce tana ɗaya daga cikin manyan kasuwanni da take a cikin kwaryar birnin Kano.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.