Jump to content

Kataiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kataiya
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Gari ne da yake a Yankin Gopalganj dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 20,193.