Kathy Poohachof

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kathy Poohachof
Rayuwa
Sana'a
Sana'a alpine skier (en) Fassara

Kathy Poohachof 'yar kasar Amurka ce mai wasan tseren tsalle-tsalle. Ta wakilci Amurka a wasannin nakasassu na lokacin sanyi a shekarar 1980 a Geilo, Norway da kuma a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1984 a Innsbruck, Austria. Gabaɗaya, ta sami lambobin azurfa biyar a tseren tsalle-tsalle.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kathy Poohachof". Paralympic.org. Retrieved 19 December 2021.
  2. "Cindy Castellano was Team USA's first female Paralympic Winter Games champion". U.S. Olympic & Paralympic Museum. Retrieved 19 December 2021.