Katrine Pedersen (karateka)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Katrine Pedersen (karateka)
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Kingdom of Denmark (en) Fassara
Sana'a
Sana'a karateka (en) Fassara

Katrine Pedersen (an haife ta a ranar 5 Afrilu na shekarar 1996)[1] ƴar Danish karateka. Ta yi nasarar lashe silver medical a gasar mata ta kumite 68 kg a shekarar 2016 World Karate Championships a Linz, Austria.[2] She is also a two-time bronze medalist in this event at the European Karate Championships.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

A Wasannin Duniya na 2017 da aka gudanar a garin Wrocław, ƙasar Poland, Pedersen ta fafata a gasar kumite ta mata ta 68 kg inda ta rasa lambar tagulla da Kayo Someya ta ƙasar Japan. [3]

A cikin 2019, Pedersen ta yi gasa a gasar kumite ta mata ta 68 kg a Wasannin Turai da aka gudanar a Minsk, Belarus . Ba ta lashe wasa a cikin rukuni ba kuma ba ta ci gaba zuwa wasan kusa da na ƙarshe ba.

A cikin shekara ta 2021, Pedersen ta shiga gasar cin kofin Olympics ta duniya da aka gudanar a ƙasar Paris, Faransa tana fatan samun cancanta ga Wasannin Olympics na bazara na 2020 a Tokyo, Japan. [4]

Nasarorin da aka samu[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Gasar Wurin da ake ciki Matsayi Abin da ya faru
2016 Gasar Cin Kofin Duniya Linz, Austria Na biyu Kumite 68 kg 
2019 Gasar Zakarun Turai Guadalajara, Spain Na uku Kumite 68 kg 
2021 Gasar Zakarun Turai Poreč, Croatia Na uku Kumite 68 kg 

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Entry List by NOC" (PDF). 2017 World Games. Archived (PDF) from the original on 6 January 2021. Retrieved 6 January 2021.
  2. "2016 World Karate Championships Medalists" (PDF). Sportdata. Archived (PDF) from the original on 31 August 2020. Retrieved 23 June 2021.
  3. "Karate Results" (PDF). 2017 World Games. Archived (PDF) from the original on 24 April 2020. Retrieved 24 April 2020.
  4. "2021 Karate World Olympic Qualification Tournament Results Book" (PDF). World Karate Federation. Archived (PDF) from the original on 14 June 2021. Retrieved 14 June 2021.

Hanyoyin Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Katrine Pedersen a KarateRec.com