Kayseri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kayseri.

Kayseri birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Kayseri tana da yawan jama'a 1,322,376. An gina birnin Kayseri kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.