Keep

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Keep
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na fortified tower (en) Fassara
Bangare na fortification (en) Fassara
Sake ginin Katur din York a karni na 14th wanda ke nuna dutsen keep (sama) a katur din bailey dake kasa

A keep (daga middle English take wato kype) wani nau'in gini ne dake amatsayin garkuwa, da ake gina shi a kusa ko acikin katur, a lokutan zamanin Middle Ages daga European nobility. Masana sun tattauna dangane da ma'anar me Kalmar keep ke nufi, but sun dauka kalmar amatsayin babban gina mai tsawo acikin katur wanda itace wurin kariya, tana zama amatsayin wurin karshe da ake fakewa idan da abokan gaba zasu ci galaba su kwace katur din. keep din da aka fara ginawa da farko farko ana gina sine da manyan katakai kuma suka hada bangare mai muhimmanci daga cikin katur din Motte-da-Bailey wanda yasamu a Normandy da Anjou lokacin karni na 10th; tsarin ginin ya yadu har zuwa England sakamakon Norman invasion a shekara ta 1066, sannan kuma ta sake komawa Wales lokacin rabin karshe na karni na 11th da kuma komawar ta Ireland a 1170. Shugabannin Anglo-Normans dana French sun fara ginin duwatsen keep daga karni na 10th da na 11th; wadanda suka hada da Norman keeps, dake da tsarin square ko rectangle, design, da kuma shell keep da ake zagayewa.