Jump to content

Kengere (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kengere (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2010
Asalin harshe Luganda (en) Fassara
Ƙasar asali Uganda
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 23 Dakika
External links

Kengere fim ne na shekarar 2010 na Uganda.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

A shekara ta 1989, sojojin Uganda sun zargi mutane 69 da kasancewa ƴan tawaye, tare da kulle su a cikin jirgin ƙasa, sannan suka banka musu wuta. Kengere ya ba da labarin wani mai keke wanda ya koma ƙauyensa don neman faifan da ke ɗauke da shaidar aikata wannan ɗanyan laifin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]