Kenner, Louisiana
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
| Jihar Tarayyar Amurika | Louisiana | ||||
| Parish of Louisiana (en) | Jefferson Parish, Louisiana | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 66,448 (2020) | ||||
| • Yawan mutane | 1,697.7 mazaunan/km² | ||||
| Home (en) | 24,249 (2020) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 39.140119 km² | ||||
| • Ruwa | 0.9455 % | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Mississippi (kogi) | ||||
| Altitude (en) | 1 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1855 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Mayor of Kenner, Louisiana (en) |
Ben Zahn (mul) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 70062, 70063, 70064, 70065 da 70097 | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 504 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | kenner.la.us | ||||


Kenner birni ne, da ke a yankin Louisiana, a ƙasar Amirka. Shi ne birni mafi yawan jama'a a cikin Jefferson Parish, kuma shine birni mafi girma na[1] kewayen birni na New Orleans. Yawan jama'a ya kasance 66,448 a ƙidayar shekarar 2020, wanda ya sa ta zama birni na shida mafi yawan jama'a a Louisiana.[2]
