Jump to content

Kerrie McCarthy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kerrie McCarthy
Haihuwa Kumasi, Ghana
Dan kasan Ghana
Aiki Footballer

Kerrie McCarthy yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Ghana wacce aka haifa a ranar 22 ga Oktoba 2000 [1] . Ita ’yar Ghana ce kuma an haife ta kuma aka haife ta a Ghana [2]

Ƙwallon ƙafa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kerrie McCarthy 'yar Ghana ce 'yar wasan kwallon kafa. A Ghana, tana buga wasa a Kumasi Sports Academy Ladies football club a matsayin mai tsaron gida. [3] Dan wasan kwallon kafa na Ghaian mai shekaru 23 yana da tsayi ut 159 [3]. kuma tana buga wa Bakar Gimbiya ta fi son yin wasa da kafarta ta dama. Lambar rigar da ta fi so shine 16. [4] A cikin shekara ta 2008, ta taka leda a gasar cin kofin duniya ta mata U20 ta Ghana [5]

  1. "Kerrie Mccarthy - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive". globalsportsarchive.com. Retrieved 2024-03-12.
  2. https://us.soccerway.com/players/kerrie-mccarthy/559578/
  3. Boadu, Samuel Kwame (2023-01-31). "KERRIE McCARTHY - Kumasi Sports Academy Ladies Football Club" (in Turanci). Archived from the original on 2024-03-12. Retrieved 2024-03-12.
  4. "Kerrie McCarthy stats and ratings | Sofascore". www.sofascore.com. Retrieved 2024-03-12.
  5. "Kerrie McCarthy :: Player Profile :: playmakerstats.com". www.playmakerstats.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-12.