Khadambi Asalache

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Khadambi Asalache (28 Fabrairu 1935 - 26 Mayu 2006) mawaƙi ne kuma marubuci ɗan kasar Kenya wanda ya zauna a kasar London, Ingila. Daga baya ya kasance ma'aikacin gwamnati a HM Treasury. Ya bar gidansa da aka yi wa ado na Kudancin kasar London, 575 Wandsworth Road, zuwa National Trust.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Khadambi Asalache". The Times. 24 June 2006. ISSN 0140-0460.