Khouuloud Daibes
|
| |||||||||||
ga Yuli, 2013 - 2021 ← Salah Abdel Shafi (en)
19 Mayu 2009 - 16 Mayu 2012 ← Khouuloud Daibes - Rula Maayah (mul)
14 ga Yuni, 2007 - 19 Mayu 2009 ← Amal Syam (en)
14 ga Yuni, 2007 - 19 Mayu 2009 ← Khouuloud Daibes - Khouuloud Daibes →
17 ga Maris, 2007 - 14 ga Yuni, 2007 ← Joudeh George Murqos (en) | |||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||
| Haihuwa | Kudus, 16 ga Afirilu, 1965 (61 shekaru) | ||||||||||
| ƙasa | State of Palestine | ||||||||||
| Karatu | |||||||||||
| Makaranta |
Leibniz Universität Hannover (mul) | ||||||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||||||
| Sana'a | |||||||||||
| Sana'a | injiniya, Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da Masanin gine-gine da zane | ||||||||||
| Employers |
Bethlehem University (en) | ||||||||||
| Mamba |
The Higher Presidential Committee of Churches Affairs in Palestine (en) | ||||||||||



Khuloud Khalil Daibes ( Larabci: خلود دعيبس ), Wadda kuma aka fassara shi da Khouloud D'eibes, masaniyar gine-ginen Falasdinu kuma tsohuwar yar siyasa ce kuma jami'ar diflomasiyya. An haife ta a ranar sha shida 16 ga watan Afrilu shekara 1965 a Urushalima
Khuloud Daibes ta sami digiri na uku a fannin gine-gine daga Jami'ar Hannover da ke Jamus . Ita ce shugabar cibiyar adana al'adun gargajiya a Baitalami. Ta kasance malama a cikin Shirin Masters Tourism a Jami'ar Bethlehem. Shekaru 15, ta kasance tare da ƙungiyoyin Falasɗinawa da yawa na duniya waɗanda ke hulɗar al'adun gargajiya da yawon shakatawa a cikin yankunan Falasɗinawa. [1]
Matsayi da dokoki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi aiki a matsayin ministar yawon bude ido a gwamnatin hadin kan Falasdinu na Maris shekara 2007 da gwamnatocin gaggawa na gwamnatin Falasdinu har zuwa shekara 2012, kuma daga shekara 2007 zuwa shekara 2009 kuma a matsayin ministar harkokin mata. [1] [2]
A watan Yulin shekara 2013, Daibes ta zama wakilin tawagar Falasdinawa a Jamus.