Jump to content

Kiɗan koruso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kiɗan koruso Wani nau`in kiɗa ne na gargajiya wanda kuma hausawa ke yi ana kuma taka rawa yana, nishaɗantarwa mussamman ga masu yin kiɗan gami da ƴan kallo da masu taka rawar.