Jump to content

Kilisa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

KILISA A KASAR HAUSA[gyara sashe | gyara masomin]

Kilisa wata abu ne da hausawa sukeyi lokaci zuwa lokaci wanda suke hawa dokuna suna zagaya gari don nishadi, dakuma kara lafiyar dokuna.[1]

  1. https://dalafmkano.com/?p=7327