Kiwon tantabara
ME CECE TAN TABARA (Pigeon) ?
Tantabara dabba ce daga cikin dabbobin da Ubangijin halitta afadin ƙasa tana daga cikin ƙananan dabbobi.Tantabara tana daga cikin dabbobin masu haihuwa akai-akai,sannan akwai ban sha'awa afannin kiwon su.
Yadda ake kiwon tantabara
Duk mutumin da ya taso a cikin karkara wato ƙauye yana da irin kiwon da ya ƙarɓe shi, ita dai tantabara akan saye ta ne a kusuwa ko gidajen gona ka gida irin namu da ake kiwon ta.
Da farko mai kiwon tantabara zai ta na Dar mata dakin kwana wato ""coop houses"akwai ire-iren da kunansu su akwai na ƙasa akwai na lakka, sannan ya tana Dar mata da ƙaramin daki acikin ko na lakka ko tukwane.
Bayan haka sai ya san ya su acikin da kunan su,ya tana dar musu da abincin su ko hatsi ya tana Dar musu da Ruwan shansu.
Itadai tantabara tana da saurin yado, aduk wata suna haihuwa sannan kuma suna yawan kula ƴaƴan su wato yan shi koli, tantabara bata iya haihuwa sai da namijin tantabari.