Klin
Appearance
Klin | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Klin na iya nufin ko na nufin:
- Wurare ko Wajaje ko Gurare
- Klin, Podlaskie Voivodeship, a arewa maso ko kuma ta gabashin (Polan)Poland
- Klin, Lublin Voivodeship, a gabashin ko kuma ta gabashin (polan) Poland
- Klin Urban Settlement, a inda ko a yayin da wani tsari na birni wanda aka sanya garin Klin a gundumar Klinsky na yankin Moscow, Rasha a matsayinko kuma rasha ta tattaru ko ta hada.
- Klin, Rasha, yankuna da yawa da ke zaune a cikin Rasha
- Klin, gundumar Námestovo, Slovakia
- Klin (dutse), Slovakia
- Mutane ko kuma Jama'a, ko Al'umma
- Ami Klin, masanin ko kwararre wajen ilimin autism na Amurka
- Sauran, saura
- Klin (tashar jirgin sama), tashar jirgin sama a yankin ko a banvaren Moscow, Rasha
- Klin sub-machine gun, wani ƙaramin bindiga na Rasha
- Klin a tashan radio radiyo a linkon naburaska a hadaddiyan daulan amurka.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Klina ko Klinë, birni ne da gundumar a gundumar Peć a arewa maso yammacin Kosovo
- Kline (rashin fahimta)
- Klinsky (rashin fahimta)
This disambiguation page lists articles associated with the same title. If an internal link led you here, you may wish to change the link to point directly to the intended article. |