Kofar Na isa
Appearance
| Kofar Na isa | |
|---|---|
|
|

Kofar Na'isa tana daga cikin manyan kofofin kano me tarihi, A lokacin sarkin kano Muhammadu Na Zaki Dan Zaki ana kiran wannan Kofar da suna (Kofar Dogo), An gina wannan Kofa lokacin da aka saka mata Suna Kofar Na'isa A shekarar (867 zuwa 904 A.H ) wacce tayi dai dai da shekara ta (1463 zuwa 1499M ), Itama wannan kofar Sarkin kano Muhammadu Rumfa ne ya gina ta a karni na 15century.[1]