Kano Municipal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgKano Municipal

Wuri
 11°57′07″N 8°32′25″E / 11.9519°N 8.5403°E / 11.9519; 8.5403
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a Nijeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 17 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kano Municipal local government (en) Fassara
Gangar majalisa Kano Municipal legislative council (en) Fassara

Kano Municipal ko Karamar Hukumar Birni da kewaye karamar hukumar ce a cikin birnin Kano a Jihar Kano, kuma aka sani a matsayin babban birnin kasar na Jihar Kano, Nigeria . Sakatariyar ta tana a kofar Kudu (mashigar yamma ta gidan sarki), a kudancin birnin Kano .

Tana da yanki 17 km² da unguwanni 13 tare da yawan jama'a 365,525 a kidayar 2006.

Lambar akwatin gidan yankin 700.

Manazartai[gyara sashe | Gyara masomin]