Kofi awoonor
Appearance
mahaifa[gyara sashe | gyara masomin]
George Kofi Nyidevu Awoonor-Williams, sune suka haifeshi a shekara 1935 a watan mayu a rana ta 13
karatu[gyara sashe | gyara masomin]
ya halarchi makarantar Achimota dake kasar ghana sannan yashiga jamiar kasar ghana a inda ya gamata a shekara 1960