Kwallo

Daga Wikipedia
(an turo daga Kofin Duniya 2006)
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Kofin duniya 2006 kenan.

Kwallon kafa wasa ne wanda ya samu karbuwa sosai a Duniya ; an fara buga kwallon kafa tun a karni na goma, amma an kafa dokoki a ƙarshen karni na sha tara.