Jump to content

Kofin zakarun nahiyar turai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kofin zakarun nahiyar turai
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
tambarin gasar nahiyar turai

Kofin nayihar turaKofi ne da aka kankance sunanshi zuwa UCL,wata gasa CE ta Kofi wace make shiryawa duk kowace shekara saga kungiyar shirts wasani na fan in turai (UEFA),wace many an kungiyoyin da suka take rawa a gasar turawa suke halartarta.gasar ana fara ta ne da zagaye na farko,Wanda samin nasara a wassanin da kungiya tayi yakan bats Samar tsallakawa ga zagaye na biyu,Wanda kungita Zara rinks bugs wasa biyu biyu har ta kaiga matakin karshe don't cin gasar.Gasar ta kasance itace FASA mafi Jan hankalin jama at duniya baki daya.Gasar ta kasance wasa mafi kallon a gasani da akeyi bayan kofin duniya da kuma kofin kasashen turawa.shine gasa mafi martians da kimma a wutin masoya wasabi aduniya wace zakarun nahiyar turai ne kadai suka buga ta.An kirkiri gasar a shekarar 1955,a kasar faransa Wanda aka mass lakafi da kofin turai alokacin.Gasar ta kasance da ana buga ta ne bugun farko ake futar da Wanda yayi baiyi nadara ba,saga insanitary Wanda yayi nasara ana masa lakabi da zakaran kungiyiyin nahiyar turai. Gasar ta samo wannan sunan a shekarar 1992,Wanda aka kara rukunin na farko a shekarar 1991,saga bisani aka kara bawa wasu kungiyoyin yankin turan shigowa a gasar a shekarar 1997-1998[1]Wanda a gasar wata kasar Wanda ya lashe kofin ne kadai ke zuwa,wash kasashen kuma Wanda sukayi nasarar zuwa na data zuwa na Bihar Duke zuwa[2] kungiyoyin da suka so NASA da na hudu kuma suna halarta kofin kajin turai,a shekarar 2021 kuma an kirkiro da gasar yan tsakin turai,Wanda wa inda sukayi na 7 da 8 suke zuwa,[3]ana fara gasar ne mafi aka sari a farkon Satan juli,ana fara ta wasabi uku kowane bugu biyu biyu a sahun farko saga bisani a samu wa inda suka tsallake,kungiyoyin guda 7 sukan hadu da 29 Wanda suka wuce sahun farko,inda kowanen su zai buga wasa takwas har asamu wa inda zasu tsalake zagaye na gaba,kungiyoyin 24 da suka samu damar tsalekeqa suma zasu hadu da junansu[4]har akai lokacin da za abuga was a karshe,a kan gama gasar mafi a kasari a karshe watan mayu.Wanda yasamu nasarar lashe gasar ya samu Samar buga gasar a shekarar mai zuwa,da kuma gasar kofin duniya da kuma kofin zakarun da suka cinye kofin nahiyar turai batare da wani shamaki ba[5]. Kungiyoyin kasar sipaniya sumfi kowace kungiyoyin wata kasa lashe gasar (20),sanan kungiyoyin kasar ingila(15), Sai kungiyoyin kasar italiya(12), kungiyoyin da suka fi lashe shi sine kungiyoyin ingila inda kusan kungita 6 tasamu nasarar lashe gasar,kungiyoyin 23 ne suka samu Samar lashe gasar inda 13 saga ciminsu sune mafi nasarar lashe gasar[6]Wanda kungiyar real Madrid itace kungita datafi kowace kungita nasarar lashe kofin ,da nasarar har so 15,sanan itace kungita data taba lashe gasar say 5 Jere a farkon kirkirar kofin[7]kungita days ce ta taba lashe gasar bata re da tayi cancharas ba ko kuma rashin nasara ba ,itace kungiyar Bayern Munich ta gasar Janus a shekarar 2019-2020[8]kungiyar real Madrid itace kungita da ke rike da kanmbun a yanzun bayan doke kungiyar burussia Dortmund a was an karshe da ci 2-0.

Lokacin da zakaru biyu suka hadu a shekarar 1895,a lokacin aka saka masa wanan suna zakarun duniya, a lokacin da kungiyar Sunderland ta doke kungiyar skotish da ci 5-3[9] Kofin farko da yaudaki hankali magoyan baya na farko shine kofin da ake kofin kalubale Wanda daga bisanin zakarun kasar beljiyam da kasar siwizaland su kadai ke samun nasarar lashe gasar Wanda har aka rinka yi masu lakani da zakaru daga yadda wata jarida ta wallafa[10] wata gasa da akewa lakabi da metro cup an kirkireta ne daga kwaikwayon gasar kofin kallubale a shekarar 1927,Wanda shawarar tazo daga bakin Hugo na kasar Australia, inda aka fara buga shi tsakanin kungiyoyin turai na tsakiya Bayan samun rahoto daga Dan jaridarsu bayan samun nasarar gasar cin Kofin zakaru na yankin asia,a shekarar 1948,mai tantancewa leinquit yabada shawarar kirkirowa da kuma fadada gasar a sauran yankuna na duniya[11]a wata tatunawa d akayi da masanin Jacques ferren ( daya daga cikin Wanda suke kawo gasar cin Kofin nahiyar tare da gabreal honot)[12]

Shekarar 1955-1957: farawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Gasar kofin zakarun nahiyar turai na farko an buga shi a shekarar 1955-56[13][14] Kungiyoyi guda shida suka samu damar halarta : Wanda sun hada da : Ac milan(Italy) AGP Aahuas anderlarch ( Belgium),Djurgadeen (Swedin) kasar Gwardia kasar (Poland),Hibernian kasar (Scotland),Partizan (Yugoslavia),kungiyar PSV EIdhovin kasar Nezaland Rafid Wien kasar(Australiya),sai Real Madrid kasar (spaniya),Rot-Weiss Essen(Yammacin Gamus),Saarbrücken (sarr) Servete Kasar (Swizaland) sporting CP(kasar)Potugal,Reims ta kasar faransa sai Vörös Lobogó ta kasar (Hongari)[15][16] Kofin farko da gasar zakarun an buga shi a hudu ga Satan satunbar shekarar 1955,inda wasan ya kare a cancaras da ci 3-3. Tsakanin kungiyar sporting da kuma kungiyar Partizan[17][18] kwallon farko ta da akaci a gasar nahiyar turai ta samu ne daga Dan kwallon mai suna joaa Babtista mertins Dan kwallon kungiyar spotin[19][20] wasan karshe na farko a gasar ya samu damar buga shi a filin wassa na Parc des Princes tsakanin kungiyar Reims da kuma kungiyar real madari a watan juni shekarar 1956[21]

  1. "Football's premier club competition"
  2. Clubs". UEFA. 12 May 2020. Archived from the original on 11 May 2020. Retrieved 12 May 2020
  3. "UEFA Executive Committee approves new club competition" (Press release). UEFA. 2 December 2018. Archived from the original on 2 December 2018. Retrieved 2 December 2018.
  4. "Matches"
  5. Club competition winners do battle". UEFA. 31 January 2010. Archived from the original on 1 July 2010. Retrieved 23 May 2010.
  6. "European Champions' Cup". Rec.Sport.Soccer Statistics Foundation. 31 January 2010. Archived from the original on 8 February 2011. Retrieved 23 May 2010.
  7. Most titles | History". UEFA. Archived from the original on 6 June 2022. Retrieved 29 May 2022
  8. "A perfect 11! Flawless Bayern set new Champions League record with PSG victory"
  9. "When Sunderland met Hearts in the first ever 'Champions League' match"
  10. "European Cup Origins"
  11. "Primeira Libertadores – História (Globo Esporte 09/02/20.l.08)"
  12. "European Cup pioneer Jacques Ferran passes away"
  13. Close [21]"1955/56 European Champions Clubs' Cup". UEFA.com. Union of European Football Associations. 31 January 2010. Archived from the
  14. Citation Close [22]"European Champions' Cup 1955–56 – Details". RSSSF. 31 January 2010. Archived from the original on 17 July 2022. Retrieved 23 May 2010
  15. Citation Close [21]"1955/56 European Champions Clubs' Cup". UEFA.com. Union of European Football Associations. 31 January 2010. Archived from the original on 24 September 2011. Retrieved 23 May 2010
  16. "European Champions' Cup 1955–56 – Details"
  17. Close [21]"1955/56 European Champions Clubs' Cup". UEFA.com. Union of European Football Associations. 31 January 2010. Archived from the original on 24 September 2011. Retrieved 23 May 2010.
  18. 22]"European Champions' Cup 1955–56 – Details". RSSSF. 31 January 2010. Archived from the original on 17 July 2022. Retrieved 23 May 2010.
  19. Citation Close [21]"1955/56 European Champions Clubs' Cup". UEFA.com. Union of European Football Associations. 31 January 2010. Archived from the original on 24 September 2011. Retrieved 23 May
  20. "European Champions' Cup 1955–56 – Details"
  21. Close [21]"1955/56 European Champions Clubs' Cup". UEFA.com. Union of European Football Associations. 31 January 2010. Archived from the original on 24 September 2011. Retrieved 23 May 2010.