Kogin Ōhau (Manawatū-Whanganui)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kogin Ōhau yana cikin gundumar Horowhenua wanda yake yankin tsibirin Arewa ta New Zealand . Yana gudana ne daga mahadar tsakanin koguna biyu gajeru, Kogin Ọhau ta Arewa da Kogin Ọhau ta Kudu . Da farko Ōhau yana gudana zuwa arewa, ya juya yamma zuwa kudu maso gabashin Levin . Ya isa Tekun Tasman 10 kilometres (6 mi) kudu maso yammacin Levin.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]