Kogin Ada (New Zealand)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kogin Ada ƙaramin kogi ne dake Canterbury a Kudancin Tsibirin wanda yake yankin New Zealand . [1]

Ruwan yana cikin tsaunin Spenser . Kogin yana gudana zuwa gabas tsawon 10 kilometres (6 mi) kafin ya kwarara cikin kogin Waiau Uwha .

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.42°20′S 172°36′E / 42.333°S 172.600°E / -42.333; 172.600References[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Empty citation (help)