Jump to content

Kogin Anti Crow

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Anti Crow
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 42°59′30″S 171°29′58″E / 42.99176°S 171.49946°E / -42.99176; 171.49946
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Canterbury Region (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Arthur's Pass National Park (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Waimakariri River (en) Fassara

Kogin Anti Crow shi din ƙaramin kogi ne da ke cikin filin shakatawa na Arthur's Pass, Canterbury,wanda yake yankin New Zealand . Yankin rafi ne na kogin Waimakariri kuma ana kiransa ne saboda kwarin da ke gaban kogin Crow . Dutsen Damfool yana kan kwarin Anti Crow River.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

42°59′33″S 171°29′55″E / 42.9924°S 171.4987°E / -42.9924; 171.4987