Jump to content

Kogin Aropaoanui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Aropaoanui
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 39°15′58″S 176°57′47″E / 39.266°S 176.963°E / -39.266; 176.963
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Hawke's Bay Region (en) Fassara da Hastings District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Hawke Bay (en) Fassara

Aropaoanui kogin (Awapawanui) yana gudana daga lake Tūtira zuwa Tekun Pasifik a Arewacin Hawkes Bay . ya kasance An bayyana shi a ɗaya daga cikin koguna mafi tsabta a yankin New Zealand ta Ma'aikatar Kulawa, kuma ana kamun kifi ga nau'i da yawa ciki har da jinsunan duk da trout da whitebait . kwarin da bay acikin wanda da kogin ke shiga ana kuma sani su da Aropaoanui, haka nan hanyar karfe da ta hadu da babbar hanyar Napier – Wairoa .

Aropaoanui kalma ce ta Māori wacce kusan ke fassara zuwa 'babban hayaki'. A tatsuniya, an sanya sunan yankin ne a lokacin da kabilar yankin ke gasa wadanda suka yi garkuwa da su a wuta bayan nasarar da suka samu a yakin. Kitsen da ke kusa da kodar wadanda abin ya shafa ya fara kumfa, abin da ke nuna cewa wadanda abin ya shafa na raye, lamarin da ya firgita mutanen.

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.39°17′S 177°00′E / 39.283°S 177.000°E / -39.283; 177.000