Kogin Avoca (Canterbury)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Avoca
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 43°10′54″S 171°32′31″E / 43.1818°S 171.542°E / -43.1818; 171.542
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Canterbury Region (en) Fassara

Kogin Avoca kogi ne dake yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand. shi Ƙananan raƙuman ruwa ne na kogin Rakaia ta hanyar Harper da Wilberforce Rivers, kudu da Arthur's Pass a Canterbury .

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]