Jump to content

Kogin Empson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kogin Empson rafi ne dake cikin Yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand . Ya taso kusa da Grey Hill a cikin Hanmer Range kuma yana gudana kudu zuwa kogin Waiau Uwha . Sunan ba na hukuma bane.

  • Jerin koguna na New Zealand