Kogin Hanmer
Appearance
Kogin Hanmer | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°27′58″S 172°59′10″E / 42.466°S 172.986°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Hurunui District (en) |
River mouth (en) | Waiau Uwha River (en) |
Kogin Hanmer kogi ne dakecikin gundumar Hurunui wanda yake yankin ƙasar New Zealand. Ya samo asali ne daga Sirdin Hossack tsakanin Hanmer Range da Amuri Range, kuma yana gudana kudu maso yamma zuwa cikin kogin Waiau Uwha kimanin 8 kilometres (5.0 mi) kudu maso yamma na Hanmer Springs.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Bayanin Ƙasa New Zealand - Nemi Sunayen Wuri