Kogin Heron

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Heron kogine dake Stewart Island/Rakiura,wanda ke yankin New Zealand ne . Ya tashi arewacin Adventure Hill kuma yana gudana kudu maso gabas zuwa Port Adventure.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

 

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.47°03′S 168°10′E / 47.050°S 168.167°E / -47.050; 168.167