Kogin Hororata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kogin Hororata kogine dake Canterbury ne, a Kudancin Tsibirin wanda yake yankin kasarNew Zealand . Kogin Selwyn, Hororata yana da tushensa a cikin tsaunuka masu tsauri a arewacin Windwhistle, kuma yana gudana zuwa gabas ta cikin garin Hororata kafin ya isa Selwyn 12 kilometres (7 mi) arewa maso yammacin Dunsandel .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]