Kogin Jollie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kogin Jollie kogine dake Kudancin Alps wanda yake yankin kasar New Zealand . Yana gudana kusan madaidaiciya hanya daga tushen sa a cikin Liebig Range 15 kilometres (9 mi) gabas da Aoraki/Mount Cook, yana kwarara zuwa cikin Kogin Tasman 5 kilometres (3 mi) daga fitowar ta zuwa tafkin Pukaki .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]