Kogin Kaeo
Appearance
| Kogin Kaeo | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 18 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°04′55″S 173°45′40″E / 35.08193°S 173.761061°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Far North District (en) |
| River mouth (en) |
Whangaroa Harbour (en) |
Kogin Kaeo kogi ne dake arewa mai nisa na tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana bi ta arewacin yankin Arewacin Auckland Peninsula, ya isa teku a tashar Whangaroa. Ƙananan garin Kaeo yana zaune a kan bankunansa, 5 kilometres (3 mi) daga bakin kogin.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]
