Kogin Kahutara
Appearance
Kogin Kahutara | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 27 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°23′20″S 173°27′29″E / 42.389°S 173.458°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Kaikōura District (en) da Canterbury Region (en) |
River mouth (en) | Pacific Ocean |
Kogin Kahutara kogine dake tsibirin Kudancin wanda yake yankin kasar New Zealand ne. Yana gudana kudu maso gabas daga Tekun Kaikoura Range, ya isa Tekun Fasifik a ƙaramin yanki na Peketa, 7 kilometres (4 mi) kudu maso yammacin Kaikorura .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]